Asibitin koyarwa na Aminu Kano (AKTH) ya ce zai dawo da yiwa masu hadarin kamuwa da cutar hanta (Hepatitis B) rigakafin cutar a shekarar badi. Kano...
Nasiru Yusuf Mai taimakawa shugaban kasa na musamman kan harkokin siyasa Malam Abdurrahman Bappa Yola ya ce rikewa Kananan hukumomi kason da gwamnatin tarayya ke ba...
Mukhtar Yahya Usman Gwamnatin tarayya ta ayyana ranar Alhamis 29 ga Oktobar, 2020 amatsayin ranar hutu domin murnar bikin mauludin Annabi Muhammadu (SAW). Kano Focus...
Mukhtar Yahya Usman Gwamnatin Kano ta ce za ta zakulo masu shaidar karatu na koyarwa da ke aiki a ma’aikatu daban-daban a jihar nan domin...
Zulaiha Danjuma Asibitin koyarwa na Aminu Kano (AKTH) ya ce yana shirye-shiryen fara dashen hanta ga marasa lafiyar da ke da sankarar hanta. Kano Focus...
Nasiru Yusuf Masarautar Karaye ta sanar da cewa wasu ‘yan bindiga da ba a kai ga gano ko suwaye ba sun sa ce Aishatu Aliyu...
Mukhtar Yahya Usman Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta kama wani mutum mai suna Yahya Shehu da ake zargin ‘bokane’ da ya nemi kwakule idon...
Mukhtar Yahya Usman Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya amince da nadin dakta Kabir Bello a matsayin sabon shugaban kwalejin kimiyya ta jihar Kano wato...
Mukhtar Yahya Usman Ministocin Kano biyu Sabo Nanono da Bashr Salihi Magashi sun bukaci mai markataba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero da ya taka...
Nasiru Yusuf A cigaba da ziyarar aiki da ya kawo Kano, Shugaban Hukumar Sadarwa ta Kasa (NCC) Farfesa Umar Garba Danbatta ya ziyarci sarakuna da Malamai...