Mukhtar Yahya Usman Hukumar tace fina-finai da dab’i ta jihar Kano ta fara tantance sha’irai masu begen fiyayyen halitta yau Talata anan Kano. Kano Focus ta...
Mukhtar Yahya Usman Ana zargin mutane hudu sun mutu a unguwar Sabon Gari da ke nan Kano bayan da zanga-zangar #EndSARS ta rikide zuwa tashin hankali....
Mukhtar Yahya Usman Rundunar yan sandan jihar Kano ta ce ta shirya tsaf domin ganin an gudanar da zaben kananan hukumomi cikin lumana da kwanciyar hankali....
Mukhtar Yahya Usman Mai martaba sarkin Karaye Ibrahim Abubakar na II ya bukaci al’ummar masarautar sa da su tabbata sun mallaki katin dan kasa. Kano Focus...
Aminu Abdullahi Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta musanta zargin da ake mata na kisan wani matashi mai suna Saifullahi Sani a unguwar Kofar Mata dake...
Zulaiha danjuma Yayin da zanga-zangar juyin juya hali ta shiga kwana na hudu a Kano, masu zanga-zangar #EndSARS, #Endbadgovernance da dangogin su sun nemi da a...
Aminu Abdullah Al umma da dama ne suka fito zanga zanga a unguwar kofar mata dake cikin birnin Kano dan nuna fushin su kan zargin da...
Aminu Abdullahi Babbar kotun jihar Kano mai lamba bakwai ta dakatar da kotun majestiri mai lamba 12 daga ci gaba da sauraron shari’ar zargin cin hanci...
Zulaiha Danjuma Hukumar shirya jarrabawar fita daga Sakandire ta kasa NECO ta ‘dage rubuta jarrabawar Kwamfuta da ta tsara rubutawa a ranar Litinin 19 ga watan...
Aminu Abdullahi Wani matashi mai suna Iliyasu Tanimu dan asalin karamar hukumar Garun Malam a nan Kano ya kashe Abokisa Ibrahim Sani biyo bayan sa-in-sa da...