Mukhtar Yahya Usman Gwanatin Kano ta ce ‘yan Kwankwasiyya sun firgice ne saboda ta ce za ta yi gyara a jikin gadar Kofar Nasarawa da zai...
Mukhtar Yahya Usman Gwamnatin Kano ta ce ko kadan bata da shirin rushe gadar Kofar Nasarawa illa iyaka wasu yan gware-gyare da za yi a jikin...
Aminu Abdullahi Jam’iyyar PDP ta bukaci babban sifeton yan sanda na kasa Muhammad Adamu da kama tare da gurfanar da shugaban jam’iyar APC na jihar Kano...
Aminu Abdullahi Tsohon gwamnan Kano Rabi’u Musa Kwankwaso ya soki yunkurin gwamnatin Ganduje na yunkurin rushe gadar koafar Nasarwa da ta ce za ta yi. Kano...
Mukhtar Yahya Usman Shugaban kasa Muhammdu Buhari ya gaza jajantawa Hausawa Fulani da aka yiwa kisan kiyashu a kasuwar Shasha da ke Birnin Badin din jihar...
Mukhtar Yahya Usman Sheikh Dr Ahmad Gumi ya yi kira ga malaman Kano da su kauracewa yin mukabala da Sheik Abduljabbar Kabar tunda dai ta bayyana...
Mukhtar Yahya Usman Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje zai gina sabuwar gada mai hawa uku a shataletalen NNPC da ke yankin hotoro a kamar hukumar Tarauni....
Shugaban riko na jam’iyyar APC a jihar Kano Abdullahi Abbas ya bukaci masu goyon bayan jam’iyyar da su lahanta duk dan wata jam’iyya da ya nufi...
Aminu Abdullahi A jiya Alhamis ne al’ummar unguwar tukuntawa suka wayi gari da ganin wani allo da gwamnatin tarayya ta kafa a Kofar gidan rediyon Tukuntawa...
Aminu Abdullahi Shayar da jariri nonon uwa zalla tsahon watanni shida daga lokacin da aka haifi jariri na sanya soyayya da shakuwa tsakanin uwa da jaririn...