Aminu Abdullahi Hukumar Hisbah a Jihar Kano ta kama wani matashi mai suna Usman A Usman da ya yi shigar mata zuwa hukumar domin tayi masa...
Mukhtar Yahya Usman Kugiyar Jama’atul-Tajdidil Islam ta gurfanar da Kwamishinan shari’a na Jihar Kano Barrista Lawan Abdullahi, da kwamishinan ‘yan sanda Sama’ila Shu’aibu Dikko bisa zargin...
Aminu Abdullahi Wata kungiya mai rajin Kawo sauyi a Arewacin Najeriya wato (Arewa Agenda) ta ce matasan Arewa su ne koma baya ta bangaren ammafani da...
Mukhtar Yahya Usman Muslihu Yusuf Ali, kansila mai wakiltar mazabar Guringawa a karamar hukumar Kumbutso ya nada matamaika 18 da za su taimaka masa wajen gudanar...
Mukhtar Yahya Usman Akalla mutane biyu ne suka hallaka, kimanin 21 suka kamu da wata cuta da ba a kai ga ganota ba, sakamakon zargin shan...
Aminu Abdullahi Kotun Majestry mai lamaba 58 a nan Kano ta aike da wasu ‘yan sanda biyu da ake zargi da kashe matasa biyu a unguwar...
Mukhtar Yahya Usman Hukumar KAROTA ta ce za ta hukunta jami’anta da aka gano a wani faifan bidiyo na cin zarafin wani mai babur bisa zargin ...
Aminu Abdullahi ‘Yan mata a Tudun Yola na ci gaba da mayar da martani kan dokokin da dagacin yankin ya fitar na takaita zance zuwa ranar...
Mukhtar Yahya Usman Dagacin garin Tudun Yola Malam Nasidi Hamisu ya fitar da wasu dokoki guda hudu da ya ce ya zama dole al’ummar yankin su...
Mukhtar Yahya Usman A ranar 9 ga watan Maris din shekarar 2020 ne gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya nada Alhaji Aminu Ado Bayero Sarkin Kano...