Mukhtar Yahya Usman Fitaccen malamin addinin musuluncin nan da ke nan Kano Sheikh Umar Sani Fagge ya ce marasa Ilimi ne ke sukar fatawar Dr Bashir...
Mukhtar Yahya Usman Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce ta kama wata mata Maryam Muhammad da ke yin garkuwa da mutane a nan Kano. Kano...
Mukhtar Yahya Usman Gwamnatin tarayya ta ce cikin wannan shekara za ta kammala aikin gina sabon gidan gyaran hali na Kano kuma a fara aiki dashi...
Aminu Abdullahi An samu karancin fitowar mutane zuwa filayen kada kuri’a a mazabar Tukuntawa dake karamar hukumar birnin Kano. A zagayen da Kano Focus ta yi...
Rafi’atu Ilyasu Ƴanmata a Kano sunyi barazanar daina auren samari, sakamakon shiga ƙungiyar samari marowata, inda suka ce gwara su auri sa’anni iyayensu masu sakin aljihu....
Aminu Abdullahi Abubakar Idris Bashir dalibi ne a jami’ar Bayero da ke nan Kano da ya ce shi kam yanzu sana’ar da ya runguma ta wanki...
Rafi’atu Ilyasu Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce ta fitar da ‘yansanda 7,251 da za su yi aikin bada kariya ga al’umma ya yin zaben...
Zulaiha Danjuma Wata mata mai suna Hafsat Uzairu ta ce ma’akatan Asibitin koyarwa na Aminu Kano sunci mutuncinta lokacin da taje haihuwa, da hakan ya sa...
Mukhtar Yahya Usman Shekaru 10 kenan da fitaccen daraktan shirya fina-finan Hausa Ashiru Nagoma ya kamu da cutar tabin hankali, amma abokan aikinsa na film ko...
Zulaiha Danjuma Mazaunan Garin Rimin zakara dake karamar hukumar Ungogo a nan Kano sun gudanar da zanga-zangar lumana biyo bayan zargin Jami’ar Bayero da yunkurin kwace...