Aminu Abdullahi Jami’an vigilante na unguwar Ja’o’ji a karamar Hukumar Kumbotso sun kama wani matashi da ake zargin ya kware wajen sace-sace a yankin. Kano Focus...
Aminu Abdullahi Jarumai da mawaka a masana’antar shirya fina-finai ta Kannywood a nan Kano na cigaba da nuna alhinin su bisa matsalar tsaro da arewacin kasar...
Mukhtar Yahya Usman Gwamnatin Kano ta ce tsagin Kwankwasiyya na son kubuta daga ‘jin kunya ne’ kawai ya sanya shi cewar ya fita daga shiga takarar...
Nasiru Yusuf The Kano State Hisbah corps have arrested not fewer than 32 prostitutes including 12 who are HIV positive. Kano Focus gathered that of the...
Nasiru Yusuf A Twenty year-old man, identify as Safiyanu Mustapha has drowned inside pond in Gaida, Kumbotso Local Government Area of Kano State. Kano Focus gathered...
Mukhtar Yahya Usman Jam’iyyar PDP, a Kano ta ce ba za ta shiga a fafata da ita ba a zaben kanan hukumomin jihar nan da ke...
Aminu Abdulahi Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta sake cafke direban adai-data sahu da ya kware wajen guduwa da kayayyakin fasinjoji ya yin da yake tuki....
Aminu Abdullahi Wani magidancin mai shekaru 32 Gaddafi Muhammad ya yi yunkurin kashe kansa a unguwar sallari dake karamar hukumar Tarauni a nan Kano saboda tsananin...
Zulaiha Danjuma Ma’aikata a Kano sun koka kan yadda gwamnatin jiha ta zabtare musu kudade masu yawa a albashin su na watan Nuwambar da ta gabata....
Zulaiha Danjuma Wani masani a sashen Kimiyyar harsuna da nazarin harsunan kasashen waje a jami’ar Bayero Dakta Isa Muhammad Inuwa ya bayyana dalilai uku da ke...
Recent Comments