Tsohon Mataimakin Shugaban marasa rinjaye na Majalisar wakilai, Abdulrahaman Kawu Sumaila ya ce ta gyaran kundin tsarin mulkim kasa ne kawai zai ceto kasar nan daga...
Mukhtar Yahya Usman Jam’iyyarADP mai alamar littafi ta tsayar da Alhaji Ibrahim Sulaiman Sabo, a matsayin ɗan takarar gwamna a jihar Jigawa. Wannan na zuwa ne...
Jamilu Uba Adamu Kungiyar Kwallon Kafa ta Kano Pillars ta samu nasarar doke Katsina United daci daya da nema (1-0 ) a fafatawar da suka yi...
Mukhtar Yahya Usman Masarautar sharifai ta kasa da ke da shalkwatarta a Kano ta koka kan yadda wasu da ke kiran kansu sharifai suke amfanin da...
Mukhtar Yahya Usman Hukumomin a kasar saudiyya sun baiwa kasar nan adadin mutun 43,000 da za su sauke farali a bana. Babban sakataren hukumar Jin dadin...
Prof. Salisu Shehu Na ga ‘yan uwana almajirai, a dalilin rashin fahimtar turanci da kuma rashin sanin cikakken tarihin Nigeria, har cewa...
Jamilu Uba Adamu Hamayya da adawa tsakanin magoya bayan kungiyoyin kwallon kafar Kano Pillars da Katsina United tsohon lamari ne wanda ya dade a tsakaninsu. Don...
Daga Salisu Ismail Kabuga Ita gaskiya, gaskiya ce in dai gaskiyar ce. Ya yin da aka tozarta gaskiya, ko kuma sai an zabi wanda za’a gayawa...
Nasiru Yusuf Tun daga shekarun 1960, lokacin da kwayoyin kayyade iyali na mata suka shiga kasuwa, masana kimiyya suke ta fadi-tashin ganin sun samar da wasu...
Mukhtar Yahya Usman Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano ta cafke wani matashi mai shekara 18 bisa zargin kashe matar aure da tabarya, sannan ya raunata ’ya’yanta...