Mukhtar Yahya Usman Wata kotun tarayya dake Abuja ta rushe zaben shugabancin jam’iyya APC da tsagin gwamnan Kano Abdullahi Ganduje ya gudanar. KANO FOCUS ta ruwaito...
Mukhtar Yahya Usman Allah ya yiwa Sarkin Tsaftar Kano Alhaji Ja’afaru Ahmed Gwarzo rasuwa. KANO FOCUS ta ruwaito Sarkin Tsaftar ya rasu ne ranar Laraba a...
Mukhtar Yahya Usman Kunigyar malaman jami’oi ta kasa ASUU ta gargadi gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje da ya daina kwacewa da sayar da kadarorin Jami’ar Yusf...
Bello Sharada Shugaban bangaren Gwamnati na jam’iyyar APC Alhaji Abdullahi Abbas ya yi bayani cewa jam’iyyar APC ta saiwa Mallam Ibrahim Shekarau fom din...
Mukhtar Yahya Usman Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince a bawai jihar Kano tallafin N biliyan N18 domin cike gibi da aka samu cikin kasafin kudi....
Nasiru Yusuf Shaidar da lauyoyin gwamnatin jihar Kano suka gabatar a gaban kotu yau Alhamis Murtala Kabiru Muhammad ya ce a gabansa Sheikh Abduljabbar ya ce...
Nasiru Yusuf Hukumar tsara birane ta jihar Kano (KNUPDA) ta rushe wani Masallaci da makarantar Islamiyya wanda mazauna Sabuwar Zawaciki dake yankin Karamar Hukumar Kumbotso suke...
Nasiru Yusuf A karo na biyu Sheikh Abduljabbar ya kuma korar lauyoyin da suke kare shi a Kotu, inda yake ake tuhumarsa da yin batanci ga...
Hukumar Hisbah ta ce za ta bude makarantar koyon zamantakewar aure a Jihar Kano cikin , a watan Nuwambar wannan shekara. KANO FOCUS ta ruwaito babban...
Nasiru Yusuf Sheikh Abdulwahid Muhammad Nazifi Alkarmawi ya ce ya fara yin walimar Maulidin shan kauri ne don girmamawa ga Annabi Muhammad (S.A.W). Malamin ya shaidawa KANO...