Zulaiha Danjuma Gwamnantin Kano ta ce tana bukatar kashe naira biliyan 30 kafin ta iya gyara azuzuwan makarantun firamare da na sakandire har dubu uku da...
Aminu Abdullahi Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta kama wani direban adai-daita sahu mai suna Muhammad Muhmmad bayan da ya tsere da kayan fasinjoji. Kano Focus...
Mukhtar Yahya Usman Gwamnatin jihar Kano ta bayar da aikin sake gina titin Ahmadu Bello da ke nan Kano a kan kudi naira biliyan daya da...
Aminu Abdullahi Wani kwararen likita a nan Kano Dr Bashir Bala Getso ya ce masu sana’ar wanki a lokacin sanyi na cikin hadarin kamuwa da cutuka...
Zulaiha Danjuma Hukkumar shirya Jarrabawar kammala sakandire ta kasa (NECO) ta fito da sakamakon Jarrabawar kammala pirmary wato (Common entrance) ta shekara 2020. Kano Focus ta...
Aminu Abdullahi Hukumar zabe mai zaman kanta ta jihar Kano (KANSEIC) ta ce jam’iyyun da suka sayi fom na takara ne kawai za su fito a...
Zulaiha Danjuma Tsohon sanatan Kaduna ta tsakiya Shehu Sani ya ce matukar ana bukatar gyara bangaren lafiya a kasar nan to sai masu hannu da shuni...
Mukhtar Yahya Usman Fitaccen malamin addinin Musuluncin nan na jihar Kano dake Arewacin Najeriya, Malam Ibrahim Khalil, ya bayyana cewa jin waƙa yana ƙara nutsuwa, imani,...
Mukhtar Yahya Usman Shugaban kwamitin tsaro na majalisar wakilai Sha’aban Ibrahim Sharada ya ne me rundunar ‘yan sandan jihar Kano da ta rushe sashin da ke...
Mukhtar Yahya Usman Ana zargin jami’an ‘yan sanda na ‘Anti-daba’ da kisan wasu mutum biyu a unguwar Sharada da ke nan birnin Kano. Kano Focus ta...