Mukhtar Yahya Usman Shugaban Hukumar zabe ta jihar Kano KANSAIC Farfesa Ibrahim Garba Sheka ya ce yin amfani da na’urar ‘Card Reader’ lokacin zabe ba shi...
Aminu Abdullahi Masana kan al’amuran lafiyar fata sunce galibin wadanda ke yin faso a kafafuwansu na yi ne ba dan kazanta ba sai dan yanayin gautsin...
Zulaiha Danjuma A yayin da aka bude sansanin masu yiwa kasa hidima a yau Talata a nan jihar Kano da ma kasa baki daya, gwamnatin tarayya...
Mukhtar Yahya Usman Babban bankin kasa CBN yace ko kadan rubutun ajami akan kudin Naira ba yana nufin musuluntar da kasa ba ne kuma ba zai...
Zulaiha Danjuma Rundunar ‘yan sanda jihar Kano ta kubutar da wani matashi da ake zargin mai tabin hankali ne da ya shige kwata a Unguwar Kabara...
Mukhtar Yahya Usman Gwamnatin Kano ta ce za ta gina gidaje masu saukin kudi a daukacin sabbin masarautun jihar nan guda hudu. Kano Focus ta ruwaito...
Mukhtar Yahya Usman Hukumar (KAROTA) ta ce ta na sa ran a shekarar 2021 za ta tarawa jihar Kano harajin da ya kai naira biliyan daya...
Aminu Abdullahi Jarumar fina-finan hausa Farida Jalal ta ta ce hukuncin da kungiyar masu shirya fina -finan Hausa ta MOPPAN ta yanke na korar Rahma Sadau...
Mukhtar Yahya Usman Gwamnatin jihar Kano ta kama masu sayarda maganin gargajiya 13 da ke amfani da kalaman ‘batsa’ wajen tallata hajarsu. Kano Focus ta ruwaito...
Mukhtar Yahya Usman Babban sufeton ‘yan sandan kasar nan Muhammad Adamu ya bada Umarnin kama Rahama Sadau biyo bayan hotunan da ta wallafa da ya haifar...