Zulaiha Danjuma Jama’a da dama a nan Kano sunce yanayin sanyi da kura da ake fama dashi a wannan lokaci ke sanyasu sanya takunkumin rufe hanci...
Nasiru Yusuf Governor Abdullahi Umar Ganduje says Kano State Government is partnering with Central Bank of Nigeria to sensitize farmers on how to access federal government’s...
Aminu Abdullahi Al’umma a jihar kano na cigaba da tofa albarkacin bakinsu dangane da batun fara gudanar da zabe ta kafar sadarwa ta yanar gizo. Wanan...
Amiunu Abdullahi Jami’an vigilante sun kama wani kwarto mai suna Abubakar Sadiq da ya kware wajen hada Lamba tare da kiran matan aure domin yin kwartanci...
Mukhtar Yahya Usman Shugaban Hukumar zabe ta jihar Kano KANSAIC Farfesa Ibrahim Garba Sheka ya ce yin amfani da na’urar ‘Card Reader’ lokacin zabe ba shi...
Aminu Abdullahi Masana kan al’amuran lafiyar fata sunce galibin wadanda ke yin faso a kafafuwansu na yi ne ba dan kazanta ba sai dan yanayin gautsin...
Zulaiha Danjuma A yayin da aka bude sansanin masu yiwa kasa hidima a yau Talata a nan jihar Kano da ma kasa baki daya, gwamnatin tarayya...
Mukhtar Yahya Usman Babban bankin kasa CBN yace ko kadan rubutun ajami akan kudin Naira ba yana nufin musuluntar da kasa ba ne kuma ba zai...
Zulaiha Danjuma Rundunar ‘yan sanda jihar Kano ta kubutar da wani matashi da ake zargin mai tabin hankali ne da ya shige kwata a Unguwar Kabara...
Mukhtar Yahya Usman Gwamnatin Kano ta ce za ta gina gidaje masu saukin kudi a daukacin sabbin masarautun jihar nan guda hudu. Kano Focus ta ruwaito...
Recent Comments