Mukhtar Yahya Usman Yan bindiga sun kai hari karamar hukumar Danbatta sun kuma sace wani Inyamuru mai suna Emanuel. Kano Focus ta ruwaito al’amarin ya faru ...
Zuliha Danjuma Masana a bangaren halayyar dan adam sun alakanta dalilan da ke jawo kwacen waya a cikin al’umma da tsananin rashi tarbiyya. Lamarin kwacen waya...
Aminu Abdullahi Rundunar ‘yan sandan Kano ta kama ‘yan daba 42 da suka addabi kananan hukumomi takwas na birnin Kano da kuma dilolin kwaya 21 cikin...
Zulaiha Danjuma Hukumar samar da shaidar dan kasa (NIMC) ta ce ya zama dole kowanne dan kasa ya yi rijista ko da kuwa bashi da wayar...
Mukhtar Yahya Usman Wata mata mai suna Khadija Ahmad ta babbake mijinta Bashir Ahmad da wuta a unguwar Gaida da ke karamar hukumar Kumbotso cikin birinin...
Aminu Abdullahi Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta kama wani matashi Umar Hussain bisa zargin cakawa matar yayansa Habiba Isah mai dauke da juna biyu wuka...
Aminu Abdullahi Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya ce akwai wadanda ke son amfani da batun sauya kundin tsarin mulkin kasa wajen haddasa rabuwar kan al’ummar...
Aminu Abdullahi Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya kamala aikin titin Yahaya Gusau da ke unguwar Sharada a karamar hukumar Birni bayan shafeshekaru takwas a lalace....
Aminu Abdullahi Gwamnatin Kano ta fafata da malaminnan Ali Ahmad Kofar Na’isa da ya yi ikirarin aljanace ta raineshi kuma ya auri ‘yar aljanu. Kano Focus...
Mukhtar Yahya Usman Kimanin mutane 75 ake zargin sun kone yayin kallon gobarar da ta tashi a gidan mai na Al-Ihsan da ke Sharada dab da...