Aminu Abdullahi Hukumar Hisbah a jihar Kano ta kama gandaye 11 da suka hadar da mata 8 da maza uku a sassa daban daban na jihar...
Mukhtar Yahya Usman Hukumar gudanarwar kwallon kafa ta Kano Pillars ta ce gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ne zai kaddamar da Ahmad Musa a matsayin sabon...
Aminu Abdullahi Jami’an Vigilante da ke Unguwar Hotoro sun kama wani matashi mai suna Dayyabu Inuwa da ya saci injin masallacin domin ya siyar ya yi...
Aminu Abdullahi A yayin da aka fara azumin watan Ramadana a yau Talata, wasu matasa a Kano sun ce matukar suna son daukewa kansu wahalar azumi...
Aminu Abdullahi Shugaban karamar hukumar Birni Fa’izu Alfindiki ya samar da wasu kofofi a lokuna da sakuna na wasu unguwanni a karamar hukumar Birni domin inganta...
Aminu Abdullahi Daliban sakandiren fasaha a jihar Kano 10,691 da kuma na bangaren Arabiyya 13,210 ne ba za su samu shiga manyan makarantu a bana ba....
Aminu Abdullahi Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta kama wani matashi Sa’id Abubakar da ya jagoranci mutane uku wajen yiwa makocinsa Nasiru Sulaiman fashi a Unguwar...
Aminu Abdullahi Hukumar kare hakkin masu siyan kayayyaki ta jihar Kano (CPC) ta ba da umarnin rufe gidajen sayar da abinci da na biredi da na...
Mukhtar Yahya Usman Gwamnatin Kano ta ce yanke kudin da gwamnatin tarayya ta yi mata a watan Maris yasa ba za ta iya biyan ma’aikata cikakken...
Aminu Abdullahi Al’umma na cigaba da nuna shakku kan kalaman tsohuwar jarumar Kannywood Ummi Ibrahim Zee Zee na cewar damfarar da akayi mata ne yasa taso...