Mukhtar Yahya Usman Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta ginawa malaman firamare da na sakandire gidaje dubu biyar. Wannan na kunshe cikin wata sanarwa da...
Mukhtar Yahya Usman Kungiyar dillanan man fetur ta kasa reshen jihar Kano ta umarci mambobinta da su fara sayar da mai akan N162 kan kowacce lita...
Mukhtar Yahya Usman Sanata Shehu Sani ya shiryawa Ba’amurkiya Janine Sanchez da angota Sulaiman Isa Isa kayattaciyar walima a wani bangaren na nuna farincikin sa da...
Mukhtar Yahya Usman Barayin waya sun kashe wani matashi a unguwar Yakasai da ke karamar hukumar Birni mai suna Abdussalam Muhammad da ake wa lakabi da...
Aminu Abdullahi Iyayen wani matashi a karamar hukumar Wudil mai suna Yusuf Baba na zargin wata mata mai suna Hafsat Ahmad da ‘ya’yanta biyu da kashe...
Zualiha Danjuma Baban jojin jihar Kano mai shari’a Sagir Umar ya saki fursunoni 37 kafin cikar wa’adin su a daukacin gidajen yarin da ke jihar nan....
Aminu Abdullahi ‘Yan fansho a jihar Kano na zargin gwamatin Kano da wawushe musu kudade da hakan ya sa ta kasa biyansu kudin watan Nuwamba Kano...
Aminu Abdullahi Gwamnatin tarayya ta ware naira biliyan daya domin gyaran makabartar Tudun Murtala dake karamar hukumar nasarawa a jihar Kano. Kano Focus ta ruwaito cewa...
Aminu Abdullahi Kwamitin da gwamnatin Kano ta kafa dake kula da da guraren shakatawa a jihar nan na gudanar da sana’ar su yadda ya kamata ya...
Zulaiha Danjuma Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi NDLEA ta ce sakamakon wasu ‘yan takarar kanan hukumomi da ta yiwa gwaji, ya nuna suna shan...