Mukhtar Yahya Usman Hukumar kula da sararin samaniya ta kasa NASRDA ta ce sabon watan Shawwal zai tsaya ne da safiyar ranar Laraba maimakon ranar Talata...
Mukhtar Yahya Usman Jami’ar Bayero da ke nan Kano ta musanta cewar an samu gawar wani dalibinta a harabar sabuwar Jami’ar da ke kan titin zuwa...
Farfesa Ahmad Murtala Bismillahir Rahmanir Rahim. Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga Annanbinmu Muhammad da Alayensa da Sahabbansa bakidaya. Bayan haka, a yau zan...
Aminu Abdullahi Kungiyar Vigilante a jihar Kano ta zargi rundunar ‘yan sandan jihar Kano da yinkurin bata mata suna da kuma yi mata sojan gona a...
Zulaiha Danjuma Masana a bangaren al’amuran da suka shafi abinci mai gina jiki sun ce shan shayi na taimakawa wajen kawar da cutar hanta. A zantawar...
Aminu Abdullahi Wani matashi mai suna Sagir Tasi’u da ke Sheka Sabuwar Abuja ya kashe wansa Abdullahi Tasi’u ta hanyar maka masa sanda a tsakiyar kansa....
Aminu Abdullahi Batun Abaya ya mamaye kafafen sada zumunta musamman twitter tun bayan shigowar watan Ramadan ta yadda ‘yan mata ke nuna sha’awarsu ta ganin sun...
Aminu Abdullahi Rundunar ‘yan sandan Kano ta kama jami’in Vigilante da wasu mutane uku bisa zargin kwacen waya a cikin baburin Adai-daita sahu. Kano Focus ta...
Mukhtar Yahya Usman Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta kori daya daga cikin jami’anta Muhammad Sani Uba Rimo biyo bayan kamashi da matar aure a hotal....
Zulaiha Danjuma Fitaccen dan jaridar nan kuma mawallafin jaridar Daily Nigerian Ja’afar Ja’afar ya gudu Burtaniya, da iyalansa domin kubuta da ga farautar da ya ce...