Aminu Abdullahi Wani bincike ya nuna yadda mata a Kano da ma saurarn sassan kasarnan ke kauracewa wanka lokacin sanyi. A zantawar Kano Focus da...
Aminu Abdulahi Wasu daga cikin jaruman Kannywood a nan Kano sun yi tofin alatsine ga shugaban kasar Faransa Emanuel Macron bisa nuna goyan bayansa kan batanci...
Aminu Abdullahi Wani masanin halayyar dan adam dake jami’ar Bayero a nan Kano Aminu Sabo Dambazau ya ce rashin filayen wasanni ga matasa na kara musu...
Zulaiha Danjuma kukan aure wani lamarine da aka saba gani ga mata musamman ma lokacin da aka dauke su za a kai su dakin mazajen su....
Zulaiha Danjuma Wani dan Kasuwa a nan Kano da ke kasuwar Sabon Gari Usman Mustaph, ya fara bayar da hayar kayan kicin ga amaren da...
Aminu Abdullahi Dayawa daga cikin marasa lafiya a Kano musamman ma masu karamin karafi sun zabi su je kyamis domin duba lafiyarsu maimkon asibti. Wani bincike...
Mukhtar Yahya Usman Hajiya Hadiza Shareef da ke unguwar rijiyar lemo a nan Kano ta ce yaranta hudu da ke yi mata aikatau aka kashe ya...
Aminu Abdullahi Matasa da dama ne a kano ke fadawa hadari sakamokon siyan wayar hannu (second hand) sakamkon rashin tartibin yadda aka samota. Binciken da Kano...
Zulaiha Danjuma Mata a Kano sun bayyana dalilai biyar da ya sanya suka fi son namiji mai gemu fiye da wanda bashi da shi. A hirar...
Mukhtar Yahya Usman Rundunar yan sandan jihar Kano ta ce ta shirya tsaf domin ganin an gudanar da zaben kananan hukumomi cikin lumana da kwanciyar hankali....