Zulaiha Danjuma Fitaccen malamin addinin Islamar nan da ke Kano sheik Abubakar Abdussalam Baban Gwale ya ce bai halarta musulmi na kwarai ya taya kirista murnar...
Mukhtar Yahya Usman Cibiyar nazari da bunkasa al’amuran noma ta jami’ar Ahmadu Bello wato Institute for Agricultural Research (IAR) ta ce nan da shekarar 2022 za...
Zulaiha Danjuma Galibin mata na shiga wani yanayi na mantawa da ibada lokacin shagulgulan biki, da har ta kan kai su mance da yin salla tsahon...
Zulaiha Danjuma Zainab Nasir fitacciyar yar gwagwarmayar nan a nan Kano ta mayar da martani kan suka da jama’a ke yi mata a shafukan sada zumunta...
Zulaiha Dajuma Tun bayan da aka daura auren Sulaiman Isa da Janine Sanchez a ranar Lahadin da ta gabata, al’umma a Kano ke ta tofa albarkacin...
Aminu Abdullahi Biyo bayan karancin da ake samu na wuraren binnen mutane a makabartun da ke jihar nan al’umma na kiraye-kiraye mayarda makabartu tsarin kasuwanci. A...
Zulaiha Danjuma A ya yin da ake bikin ranar yaki da cin zarafin mata ta duniya, mata a nan Kano sun bayyana yadda suke rayuwa cikin...
Wani masani kan zamantakewar dan adam a jami’ar Bayero dake nan Kano Malam Aminu Dambazau ya ce iyaye na yiwa ‘ya’yansu auren dole ne bisa dalilai...
Aminu Abdullahi Matasa a jihar Kano sun koka kan yadda siyasar uban gida da kudi ke neman kassara musu mafarkin su na zama zababbu a matakai...
Zulaiha Danjuma Wani kwarraren likitan mata da ke asibitin koyar na jami’ar Jos Dakta Kenneth Egwuda ya bayyana matsaloli goma da kaciyar mata ke haifarwa...